Lamborghini Huracán LP 610-4 t
Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI

*Ilmantarwa*
→Dictionary na hausa

Bincike

→Shiga nan domin duba dictionary na turanci
→Shiga nan domin yin Translate na kalma
→Shiga nan domin samun New Word For The day
→Shiga nan domin koyon yaren turan ci
→Shiga nan domin koyon karatu A layinka na MTN
→Shiga nan domin koyon Aikin jarida A BBC Hausa
→Shiga nan domin koyon fasahar waya daga hausa wap
→Shiga nan domin koyon girki daga hausa wap
*Gyaran Hoto Da Rubutu*
→Shiga nan domin sanya hotonka a frame
→Shiga nan domin hada ID Card
→Shiga nan domin yin rubutu a jikin abubuwa sannan ka saukeshi a kan wayanka
→Shiga nan domin Yin rubutu a jikin flower

*Hada logo*
Hada logo by b.journalist!

Enter text:

→Shiga nan domin hada logo daga hausa wap
→Shiga cool text domin hada loga
→Shiga nan domin hada logo
→Shiga nan don hada logo a Free logo service
→Shiga nan domin hada logo a designmantic.com
Dynamic Glitter Text Generator at TextSpace.net

*Bincike a Internet*
→Shiga search engine dinmu domin yin search na Abinda kake so
→Shiga nan domin yin search a google
→Shiga nan domin yin search a yahoo
→Shiga nan domin yin search a Wikipedia
→Shiga nan domin yin search a tubidy .

*Social Network Issues*
→Shiga nan domin bude account a face book
→Shiga nan domin canja password dinka na facebook
→Shiga nan domin canja password dinka na face book 2
→Shiga nan domin canja sunan ka na face book
→Shiga nan domin canja email dinka na face book
→Shiga nan domin canja phone numbanka na face book
→Shiga nan domin bude Acount A twitter
→Shiga nan domin bude Acount na Eskimi chat
→Shiga nan domin canja password dinka na Eskimi

*Bude Email*
→Shiga nan domin bude gmail Account
→Shiga nan domin bude Yahoo Email

*Bude website/blog*
→Shiga nan domin bude irin wannan web site din
→Shiga nan domin bude wapka site
→Shiga nan domin bude wap blog site
→Shiga nan domin bude wordpress site
→Shiga nan domin bude Wapblog site
/>


Facebook
Group
Call
Like
Like Page


*Koma Saman Shafi*

→Labarai

Sheik Aminu daurawa ya ziyarci sakatariyar qungiyar izala

Sheik Aminu daurawa ya ziyarci sakatariyar qungiyar izala
‪‬A safiyar Laraba 19 Ramadan Shahararren Malamin Sunnah kuma masanin tarihin Musulunci Sheikh Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa ya kai ziyara Sakatariyar kungiyar Izala na jihar Gombe dan kara dankon zumunci tsakanin juna. Shugaban Majalisar Malamai na jihar Gombe Sheikh Abubakar Abdullahi Lamido, ya yabawa Sheikh Daurawa a bisa irin kokarin da yake na karantarwa, sada zumunci da kuma mutunta Malamai da yake na kungiyar Izala tun fara gabatar da Tafsirinsa a garin Gombe sama da shekaru goma sha bakwai. "Malam a baya in yazo gabatar da Tafsiri garin Gombe, sai ya bimu gida gida yana gaishemu a garin Gombe tare da bamu shawarwari kan ayyuka na addini da muke gabatarwa, babu abin da zamu ce masa sai addu'an fatan alheri" Inji Sheikh Lamido" A nasa bayanan Sheikh Daurawa yayi dogon bayani akan muhimmancin hadin kan musulmi bisa lemar Fadin Allah da Manzonsa, ya kuma yabawa kungiyar Izala kan kokari da take wurin karantar da mutane data shafe sama da shekaru talatin tanayi akan sanin hakikanin addini kamar yadda aka saukar, "Tun muna yara Muke ganin Malaman Izala suke karantar da Sunnah, gashi har mun taso mun tarar dasu a wannan aiki duk da gemunsu yayi fari tas a halin yanzu" Inji Sheikh Daurawa" Cikin tawagar da suka tarbi Shehin Malamin akwai Mataimakin Shugaban Kungiya na jihar Gombe Alhaji Sambo Billiri, Sheikh Abubakar Abdullahi Lamido (Shugaban Majalisar Malamai na jiha), Alhaji Maigari Usman Malala (Shugaban Agaji na Jiha), Alhaji Adamu D.O. Hinna (Sakataren Kungiya na Jiha), Alhaji Ibrahim Aliyu Maizare (Uban Kungiya na jiha), Alhaji Ibrahim Baba Suleiman (Shugaban Social Media na kasa), Tare da Sauran Shugabanni/Malamai/Yan Agaji da sauran wakilai a fadin jihar. Muna addu'an Allah ya bada ladan ziyara, ya kuma hada kan musulmi akan tafarkin fadin Allah da Manzonsa. Amin.
Back to posts
Comments:
[2014-12-20 23:21:06] yahooza hassan :

allah yasaka da alheri

[2015-10-09 08:22:36] bash getso :

alarakataki gona

[2017-03-27 04:34:11] Basiru Idris Yusif :

Allah Yakaremana Malaman Sunnah Aduk Inda Suke Amen


UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 3


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake United States

Adadin Maziyarta 397053

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358