Teya Salat
Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI

→Labarai

BIKIN KARRAMAWA: (Jibwis Social Media Kano)

BIKIN KARRAMAWA: (Jibwis Social Media Kano)

A yaune asabar 01/8/2015 makarantar Qadi Ahmad Islamiyya dake Plot No. 4891, Rimin Gata Off BUK Staff School, New Site Kano ta girmama malama Hadiza Balanti cediyar 'yan gurasa da bata shaidar yabo domin irin gudummawa da hidimtawa addinin musulunci.

A yayin taron an gabatar da jawabai daga cikin masu jawabi sun hadar da:

-Uban makaranta Alh faruk sani

-Shekh Rufa'I Hamza

-Mai girma mai garin Rimin gata Alh sani aliyu

-Malama Hadiza Balanti

-Malama Binta mukhtar

Daga nan ne aka raba kyautuka ga wadan da za'a bawa.

Muna Addu'a Allah ya karawa malama Hadiza da sauran wadanda suke bawa Addini gudummawa karfin gwuiwa Allah ya amsa musu yasa ka da Aljannah yakara musu ikhlasi.

Shiga kasa don ganin hotunan Malama Hadiza Balanti a wajen taron.

http://dakeake.faa.im/hotunan-bikin-karramawa.xhtml

http://dakeake.faa.im/allah-abin-godiya.xhtml

http://dakeake.faa.im/hotunan-bikin-karramawa.xhtml

sunusi sheka
PRO JIBWIS
Social media kano state
01/8/2015.

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 3


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake United States

Adadin Maziyarta 1332408

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358