Teya Salat
Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI

→Labarai

HUKUNCIN YIN FITSARI A TSAYE !!!(Sheik Basheer Hassan Kurawa)

HUKUNCIN YIN FITSARI A TSAYE !!!

Akwai hadisai biyar (5) a wannan mas' alah.
Wasu na nuna halaccin yi wasu na nuna haramci kamar haka:

1-Hadisin Aisha tace: duk wanda yace muku manzan Allah (saw) yana fitsari atsaye karku yadda baya fitsari sai tsugune. (Tirmizi nisai ahmad).

2-Hadisin huzaifa manzan Allah (saw) yaje wajan garin wasu mutane sai yayi fitsari atsaye. huzaifa yace saina ja baya sai yace matso saina matso harna zo kusa dashi sai yayi alwala ya shafi khaffin sa.(bukhari muslim).

3-Hadisin abdurrahaman bin hassana yace manzan Allah (saw)yazo wajanmu a hannunsa ahannunsa akwai wani abu saiya kafashi ya tsaya abayan sa yayi fitsi).(abu dahuda nisai ahmad)

4-Hadisin ibni umar yace umar yace manzan Allah (saw)ya ganni ina fistari atsaye sai yace ya umar kar kayi fitsari.ban sakeyi ba. ( da ifun Ibn maja)

5-hadisin buraida manzan Allah (saw)yace:abu uku jafa ine:daga ciki akwai :(fitsari atsaye,)(munkhar da ifun bukhari)

KARKASHIN WADANNAN HADISAN MALAMAI NADA MAGANA UKU

1-Makaruhi ne inba uzuri inji: Aisha,ibn Mas'ud, Umar, Hanafiyya, Shafi'iyya.

2-Ya halatta kai tsaye inji: Aliyu, Zaidu, ibn Umar, Sahlu, Sa'ad, Anas, Abu Huraira, Huzaifa, Hanbaliyya.

3-Bai halattaba sai awajan da bazai fallatsaba.

ABINDA YAFI INGANCI

Ya halatta kai satsaye sai dai akula da wajanda bazai fallatsaba.

Allah yasa mu gane.

Dan uwanku Bashir Hassan Bashir
+249992933374

Back to posts
Comments:
[2015-09-11 02:54:27] Badaruzzaman :

Annabi ibrahim ne ya karya gumakan mutanansa


UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 4


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake United States

Adadin Maziyarta 1332423

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358