XtGem Forum catalog
Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI

→Labarai

**RAI DANGIN GORO (001)** (Basheer Journalist Sharfadi)

RAI DANGIN GORO (001) (Basheer Journalist Sharfadi)

•Kanawa Ku Matso Kusa•

-Da farko. Ina mai farawa da Sunan Allah Mabuwayi Sarkin da Ya halicci Komai Kuma Mamallakin Dukkan Komai. Sarkin Da Ya Halicci Garin Kano Hausawa suka ce ko dame Kazo Amfika.

-Bayan Godiya da Kirari ga Allah (s.w.a) Ina mai Salati ga Shugabannin Manzonni. Manzon mu Abul'Kasim Annabin da babu wani Annabi a bayan sa.

-Bayan Haka a yau Abban Hafsah ke dauke da wadansu yan rubutuka wanda nake cikin kashi na 001 a yau domin Jan Hankali da Kuma Tunasarwa ga Yan uwa na Musamman Al-ummar Gari na na Kano. a wani salo na gyara kayan ka. dogaro da fadin Allah Madaukakin sarki cewa:

"Ku Tunasar Domin Hakika Tunasarwa tana amfanar Mu'minai (Masu Imani)"

-Karin Dadi dogaro da Hadisin Abin kaunar mu Annabi (s.a.w) wanda Muslim da Tirmiziy da Kuma Nasa'iy kai harma da Ibn-maja da kuma Imamuna Ahmadu suka rawaito Mazon Tsira Allah ya kara yarda a gareshi yace:

"Duk wanda yaga Abin Ki daga cikin ku. To Ya canja shi da hannun. Sa. Idan bazai iya ba sai ya canja shi da harshen sa. Idan. Ba zai iya ba sai yaki abin a zuciyar sa. Wannan shine mafi raunin Imani"

-Ni kuwa zanyi amfani da wadannan Matakan musamman ma Biyun farko a yanzu wajen ganin tabbatar da tarbiyar al-ummata cikin tarbiyar Addini na. wannan Addini mai daraja da Allah ba zai karbi wani addini ba a bayan sa a ranar sakamako.

-Dogaro da wadannan da kuma wasu tarin Hujjoji daga Al-kur'ani da Hadisi wadanda sune Madogara a wajen Abban Hafsah nake son dan Jan Hankalin yan uwa na baki daya Musamman Al-umar Kano kamar yadda na fada a baya.

•Da Farko ya kamata musani Allah ne ya halicce mu sannan da ya halicce mu bai kyale mu saka-kai ba. Bai Barmu Haka kawai ba A'a akwai dalili.

•Allah bai halicce mu domin yin shashanci a duniya ba.

•Allah ya bamu lafiya ba don mu saba masa ba.

•Ya dan uwa ka tuna fa Idon ka da Bakin ka da Lafiyar ka da Lokutan ka dukkan su ababan Tambaya ne a ranar Al-kiyama shin yaya ka tafiyar dasu??

•Kuruciyar ka yaya ka tsufar da ita??

Allah (s.w.a) yana cewa:

"Shin Kun Yi Tsammanin Mun Halicce kune da wasa?? Kuma Hakika Ba zaku dawo Izuwa gare mu ba??"

{Mu'minun aya ta 115}.

*Duk sanda na karanta wannan aya sai na kalli rayuwar mu a yanzu Kanawa Ina tausaya mana ace mun bar lokutan mu saka kai babu wani Kaidi wadansu marasa Addini wai sune suke tsara mana yadda zamuyi amfani da shi. Sannan amfanin ma ba ta bangaren Addini ba. Sai dai ma cutuwar mu dashi.

A gefe guda kuma Irin ta Malam Bature sune suke samun 'BENEFIT' daga gare mu.

Oh ...... A yanzu Idan Allah ya aiko "Malakul-Maut" Emergency Patrol ka bakunci Lahira kaje kacewa Allah me?? Ina ka karar da Lokutan ka ya dan uwa Mai Ka saurara Lokutanka??

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Wata ayarce ta kara wado min Fadin Allah cewa:

"Hakika Ji (Kunne) da Gani (Ido) da Zuciya. Dukkan wadancan ya kasance ababan tambaya ne a gareshi (Mutum)"

{Isra'I aya ta 36}.

Yanzu duk abinda na saurara koda a gidan radio ne sai an tambaye ni kenan!!!



Allah sarki to ni mai ya hana na shagaltu da abinda aka halicce ni sbd shi??.

Shin A yau me na Amfanarwa Lahira da Lokaci na?? Me kuma na amfanarwa duniya??

Harshena sau nawa na ambaci Allah?? Sau nawa na sake baki nayi ta surutu??

A'A WAI SHIN DON ME AKA HALICCE NI NE??

'AFA LA TA'AKILUN'

.

Allah sarki harshe ne duk yake jawowa dashi ake furta abinda nake sauraro nake yaudarar kaina Haka kawai Ina sauraron Daudan ci da Lokuta na!!

Ku biyoni don samun wadancan Amsoshin banso na tsawaita haka ba sai dai abin ne ke ta cimin zuciya.

Basheer Journalist Sharfadi Abu Hafsah.
28/Shawwal/1436. = 20/July/2015.
www.basheerjournalistsharfadi.xtgem.com

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 1


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake United States

Adadin Maziyarta 1332091

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358