XtGem Forum catalog
Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI
Installing Facebook for your phone By Basheer journalist

Down loadin watsAp Application By Basheer journalist

Down loading 2go Application By Basheer journalist

Down loading facebook For nokia By Basheer journalist

Download basheer journalist opera mini 8 for black berry

Down load basheer journalist opera mini 8 for mobile

Down load basheer journalist opera mini 4.5 for mobile

Down load basheer journalist opera mini 4.5 for black berry


Jeka Nokia store domin yin down loading na application

Jeka 9Application domin down loading


→Labarai
Tags: Abu Muh'd

*SAKON JUMMA'A NA WANNAN SATI. (By Abu Muh'd)*

SAKON JUMMA'AH NA WANNAN SATIN!!!

Bukhari da Muslim suka rawaito shi daga Abu Hurairata Allah ya qara yarda a gare shi cewa, Manzan Allah ya ce:

(Duk wanda ya yi wanka ranar Juma'a irin wankan janaba, sannan ya tafi a sa'a ta farko to kamar ya gabatar da rakuma ne (sadaka) har qarshan hadisin.
Kuma Hakim ya rawaito kuma ya inganta shi, daga Samrah dan Jundubi (R.A.) cewa, Annabin Allah ya ce:

"Ku halarto sallar Juma'a, kuma matso kusa da liman, domin mutum ba zai gushe ba yana nesa, har sai Allah ya jinkirta shi a cikin aljanna ko da ya shige ta".

Idan ya halarta ya shagala da ibada da bin ubangiji na daga sallah da zikiri da karatun Alqur'ani, har liman ya fito.

Yayin da liman ya fito sai ya kasa kunne ya saurari huduba, sannan ya yi sallar da tsoron Allah da nutsuwa, da tuntuntuni a kan abin da ake karantawa a cikinta na zancan Allah mai buwaya da daukaka, yayin da ya idar da sallahr farillar sai ya shagala da zikiran da aka shar'anta bayan sallah.


Kuma an sunnanta nafila mai raka'a hudu a cikin masallaci, ko kuma mai raka'o'i biyu a gidan sa, amma jinkirtata zuwa gida shi ya fi falala domin haka Annabi (ﷺ) ya yi. kamar yadda ya tabbata a cikin Bukhari da Muslimu.


Duk wanda ya kwadaitar bisa aikata haka kuma ya aiwatar da shi da ikhlasi, to ya cancanci ya sami falalar wannan rana mai albarka, kuma ya sami ladansa mai girma daga mai ni'ima mai karamci, domin haqiqa Annabi (ﷺ) ya ce:

“Wanda ya yi alwala kuma ya kyautata alwalar, sannan ya zo sallar Juma'a, sannan ya ji kuma ya saurara, za a gafarta masa abin da ke tsakaninsa, da wata Juma'ar (mai zuwa) har da qarin kwana uku.” Muslim ne ya rawaito shi a cikin Sahihinsa .

Abu Muh'd
01/05/2015

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 4


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake

Adadin Maziyarta 214403

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358